PDP: Lado Danmarke , Jeremiah Useni, Bala Mohammed sun lashe zaben fidda gwani
Fitaccen dan siyasar jihar Katsina, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP da aka yi jihar Katsina.
Fitaccen dan siyasar jihar Katsina, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP da aka yi jihar Katsina.
A na tuhumar Bala Mohammed da karbar cin hanci na naira miliyan 500
Kotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.