JIKI MAGAYI: Gwamnan Bauchi ya saka dokar zaman gida dole a kananan hukumomi 3 sadoda Coronavirus byMohammed Lere May 11, 2020 Yanzu Jihar Bauchi na da mutum 183 da suka kamu da cutar Coronavirus.