Dalilin da ya sa muka kusa ba wa hammata iska da gwamnan Bauchi – In ji Minista Tuggar
Gwamna Muhammad wanda ɗan jam'iyyar PDP ne ana ganin yana ƙoƙarin share wa mataimakinsa, Jatau, hanya ne domin ya gaje ...
Gwamna Muhammad wanda ɗan jam'iyyar PDP ne ana ganin yana ƙoƙarin share wa mataimakinsa, Jatau, hanya ne domin ya gaje ...
Auwal Mohammed Jatau, mataimakin gwamnan Bauchi, ya ƙaryata zargin cewa ya zagi ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar.
Bambancin da ake akwai yanzu shi ne Shamsu ya fito fili ya nuna mana cewa ka da mu sa ran ...
Wannan kalamai na Shamsu na zuwa ne bayan ziyarar da Atiku ya kai wa shugaba Muhammadu Buhari a Kaduna wanda ...
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya ce a shirye yake ya yi aiki tare da Peter Obi wajen samar da kyakkyawan ...
Tsohon kakakin majalisar, ya yi iƙirarin cewa ministan ne ya ɗauki nauyin yaƙin neman zaɓensa na gwamna.
Sannan ya ce, shugaba Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa ne saboda mara masa baya da ƴan Najeriya suka yi.
A jawabin da Wike ya yi a ranar Asabar, ya ce babu wanda ya isa ya ƙwace ragamar PDP a ...
"Ma saurari jawabin Shugaban Ƙasa a cikin natsuwa, kuma na fahimci bai ce komai ba sai surutai ratatata marasa kan-gado.
Bala ya bayyana haka yayin da yake jawabi wajen ƙaddamar da kamfen ɗin PDP domin tunkarar zaɓen ƙananan hukumomi a ...