A daina kallon ta’addancin Boko Haram a matsayin ‘jihadi’ – Buhari byAshafa Murnai January 8, 2020 Ya ce idan aka mika kai borin Boko Haram ya hau, to bukatar ‘yan ta’addar ta biya kenan.