Aƙalla Yara ƙanana sama da 1,000 ne suka kamu da cutar bakon dauro daga Janairu zuwa Maris a jihar Sokoto
Duk da haka kwamishinan ya ce gwamnati ta aika da jami'an lafiya domin gudanar da bincike a wuraren da suka ...
Duk da haka kwamishinan ya ce gwamnati ta aika da jami'an lafiya domin gudanar da bincike a wuraren da suka ...
Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana cewa za ta ci gaba da yi wa yara allurar rigakafin cutar bakon dauro a ...
Binciken wanda aka gudanar a shekaran 2018 ya nuna cewa yara kanana ‘yan kasa da shekara biyar ne suka fi ...
Za a fara amfana da shirin inshoran kiwon lafiya a jihar daga watan Nuwamba.
Barno, Bauchi, Yobe da Gombe ne jihohin da suke fama da wannan cuta.
Wasu sun kamu a jihohin Katsina da Adamawa
Yi wa yara allurar rigakafi a lokacin da ya kamata na cikin hanyoyin samun kariya daga kamuwa da cutan.
Ya ce suna sa ran cewa za su yi allurar rigakafi cututtukan shawar, bakon dauro da ‘Vitamin A’ wa jarirai ...
Za ayi wa yara ‘yan watanni tara zuwa shekara biyar rigakafi tsakanin wadannan ranaku da ta kebe.
Daga karshe Usman ya yi kira ga iyaye da su yi kokarrin anyi wa ya'yan su allurar.