Majalisar dattawa ba ‘yar amshin shatar Tinubu ba ce – martanin majalisar ga Fasto Bakare
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da zarge-zargen cewa akwai wasu ‘yan majalisa biyu da suka zama ‘yan amshin shatan ...
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da zarge-zargen cewa akwai wasu ‘yan majalisa biyu da suka zama ‘yan amshin shatan ...
Yayin da tsohon Gwamnan Jihar Legas Bola Tinubu ya yi nasara da ƙuri'u 1,271, wasu 'yan takarar ko deliget ɗaya ...
Shugaban cocin Citadel Global Community Church (tsohon cocin Latter Rain Assembly), Tunde Bakare, ya bayyana cewa baya gaba da fasto ...
Haka Bakare ya buga misali a shawarar da ya bai wa Buhari.
Bakare ya ce tun da ya auri matarsa Enitan a 2018 ba ya samun kwanciyar hankali a cikin gidansa.