KOKAWAR 2023: Sai yaushe za a zaɓi Bahaushe ya mulki Najeriya?
Daga Ironsi sai kuma Janar Yakubu Gowon. Ɗan Arewa ne, amma ɗan ƙabilar Angas ne da ke cikin Jihar Filato.
Daga Ironsi sai kuma Janar Yakubu Gowon. Ɗan Arewa ne, amma ɗan ƙabilar Angas ne da ke cikin Jihar Filato.
Dama Bahaushe ya ce ‘idan duka ya yi yawa, na ka kadai ake iya karewa.’
Abu ne mai sauki a yanzu ga Bahaushe yayi amfani da kafafen yada labarai kamar radiyo, talabijin, jarida, mujalla..