BINCIKE: Gwamnan Kebbi Bagudu, Mantu, Ladan ke kan gaba wajen mallakan kadarorin miliyoyin dala a Dubai
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Ko kwanan nan dai an sake karbo dala milyan 308 daga cikin burbushin sauran canjin da suka rage ba a ...
Bagudu ya taka gagarimar rawa wajen lodi, jigila, jida da kuma karakainar kimshe kudade da karkatar da su a madadin ...
Bagudu ya yi kira ga iyaye da su rika sa ido a kan ‘ya’yan su.
An rantsar da shugabannin kananan hukumomi 12 na jihar Kebbi
Sun rika amfani da sunayen wasu kamfanoni na bige ko bogi, suna karkatar milyoyin daloli zuwa kasashen ketare.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya sauke shugabanin kananan hukumomin jihar
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu gargadi 'yan kwangila da ke aiki a jihar da su tabbata sun yi aiki mai ...
Idris ya fadi haka ne ranar Litini da yake zantawa da manema labarai a Birnin Kebbi.
Dailin haka ne ya kori karar saboda rashin sahihan shaidu.