Tinubu zai naɗa gogarmar harkallar waskewa da kuɗaɗen Najeriya lokacin mulkin janar Abacha Minista
Har yanzu gwamnatin Najeriya na ci gaba da kwato miliyoyin daloli da Abacha ya jibge a kasashen waje a lokacin ...
Har yanzu gwamnatin Najeriya na ci gaba da kwato miliyoyin daloli da Abacha ya jibge a kasashen waje a lokacin ...
Aliero wanda ya yi nasara ɗan APC ne, amma saɓani tsakanin sa da Bagudu ya kai shi ga ficewa ya ...
Aleiro ya yi kira ga mutane da su zabi Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa, sannan su zaɓi Bade gwamnan ...
An rubuta sunayen Atiku Bagudu, matar sa, 'ya'yan sa bakwai da ɗan'uwan sa Ibrahim a matsayin masu haƙƙi kan dukiyar.
Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labarai na Gwamnan Kebbi ya fitar, Bagudu ya bayyana cewa sakin ɗaliban wata 'babbar ...
Sanarwar da ta fito daga Fadar Masarautar Bunguɗu a Jihar Zamfara, ta ce sarkin ya na Kaduna ya na hutawa ...
Bagudu ya samu wani kamfani mai suna Asiaciti Trust, domin ya ɗauki gaban-gabarar aikin ɓoye masa ƙazaman kuɗaɗen a Singapore.
Dubawa ta fara da tantance fadin Najeriya baki daya. Bisa bayanan Bankin Duniya a shekarar 2018 Najeriya na da girman ...
An nuno shi tsakiyar wasu gwamnoni da su ka je domin yi masa jaje, cikin su har da Shugaban Ƙungiyar ...
Zanga-zangar ya biyu bayan kashe mutane 88 da ƴan bindiga suka yi a wasu kauyuka a karamar hukumar Danko-Wasagu a ...