Ba mu son ganin ko Bafulatani ɗaya tal a yankin Yarabawa daga ranar litinin – Sunday Igboho
Zan karaɗe dukkan dazukan jihohin Yarabawa domin na tabbatar babu wani makiyayi Bafulatani da ya ragu cikin dazukan waɗannan jihohi.
Zan karaɗe dukkan dazukan jihohin Yarabawa domin na tabbatar babu wani makiyayi Bafulatani da ya ragu cikin dazukan waɗannan jihohi.
Bafulatani ya mutu sanadiyyar duka a wasan sharo a Jihar Jigawa
Shima limamin da yake jan sallar a wannan lokaci bai tsira da ran saba.