Dalilan da yasa ‘yan sanda suka tasa keyar Sule Lamido
Har a zuwa 10:30 na daren lahadi Sule na tsare a ofishin 'yan sandan.
Har a zuwa 10:30 na daren lahadi Sule na tsare a ofishin 'yan sandan.
An tura jami’an ‘yan sanda da su je gidajensa na Kano da Jigawa domin gudanar da bincike.
Ba za mu hakura ba ko da za mu rasa rayukan mu ne.
‘’A rude muke sannan dukkan mu muna cikin zullumi akan wannan shiri da gwamnati ta yi akan filayen mu.
An gudanar da Addu’o’in ne a garin Miga dake jihar Jigawa.