Za a yi wa yara miliyan 1.6 allurar rigakafi a jihar Jigawa
Yara da yawa ne za a yi wa allurar rigakafin a jihar jigawa.
Yara da yawa ne za a yi wa allurar rigakafin a jihar jigawa.
Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.
Har aka watse daga taron dai Gumel bai samu ya yi jawabi a wurin ba, domin 'yan daba sun hana ...
Za ayi taron jam'iyyar nan da watan Yuni.
Haba ace gwamna sai dai yayi ta raba kwangila ga matan sa da Iyalan sa.
Ibrahim ya ce hukumar ta tanaji magunguna.
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka
koke-koken da aka samu na aikata fyade a shekaran 2017 ta fi na shekaran 2016.
An rasa dukiya mai yawa.
Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru ya halarci taron.