HANA TARON JAMA’A: Mutum bakwai kawai suka halarci daurin auren ‘yar gwamnan Jigawa
Mutane bakwai ne kacal suka halarci daurin auren 'yar gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru a Kano.
Mutane bakwai ne kacal suka halarci daurin auren 'yar gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru a Kano.
Garba ya ce hakan karya dokar majalisar ne dama dokar kasa.
Ina tabbatar muku cewa zan kammala aikin kuma a kaddamar da shi, duk a cikin wannan shekarar.
Gonaki 3000 da Gidadje 120 ne suka salwanta a jihar Jigawa
Ya ce shugaban kasa Muhamamd Buhari ya cika alkawarin da ya yi wa yan Nigeria guda uku.
Yadda aka kauracewa tawagar Gwamnan Jigawa Badaru a wuraren kamfen
Gwamnati jigawa za ta raba wa mata tallafin akuya da bunsuru 47,544
Wani mazaunin kauyen Kudai mai suna Nasiru Sani ne ya sanar wa 'yan sanda rasuwar Jamilu.Wani mazaunin kauyen Kudai mai ...
An daku a wajen rabon kyautar naira 300,000 da Badaru ya ba 'yan kungiya
Yargaba ya shaida musu cewa shi bai ma san ko an biya kudaden ba. Jin wannan furuci daga bakin sa, ...