Ribadu, Badaru, Matawalle da Dakarun mu sun cancanci yabo da Addu’a, Ahmed Ilallah
Akasarin masu sharhi da bibiyar rashin tsaro a wannan kasa, sunyi imanin cewa an soma samun galabar wannan yakin.
Akasarin masu sharhi da bibiyar rashin tsaro a wannan kasa, sunyi imanin cewa an soma samun galabar wannan yakin.
Gwamnatin Bola ta yi alƙawarin ɗaukar ɗimbin matasa aikin soja da sauran ɓangarorin hukumomin tsaro.
Allah ya nuna maku cewa zaɓin da na yi na nuna cewa Umar Namadi za a zaɓa domin ya gaje ...
Badaru ya bada wannan shawara da yin kiran a ranar Laraba, bayan tashi daga Taron Majalisar Zartaswa ta Ƙasa, taron ...
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Sai dai kuma Ministan ya ce kuɗaɗen sun yi kaɗan a wurin yaƙi da matsalolin tsaro da ke addabar faɗin ...
Ministan Tsaro Badaru Abubakar ya bada umarnin a yi bincike kuma za a hukunta masu laifi.
Kuma a bin takaici ne, gannin har yanzu, za a iya shiga cikin Jami'a a sace dalibai, har barayin su ...
Kasuwar Maigatari kasuwa ce mai ci a kowane mako, wadda akasari ta yi suna da tarihi wajen hada-hadar shanu.
Ya ce Sojojin Najeriya da na Birtaniya za su ci gaba da yin aiki tare domin ratattakar Boko Haram.