JITA-JITA : Auwal Sankara yana nan daram a matsayinsa na babban hadimin gwamna Badaru – In ji Badaru
Tabbacin hakan ya biyo bayan jita jitan da ake yadawa bayan nadin sabbin makamai da gwamna Badaru yayi a jiya ...
Tabbacin hakan ya biyo bayan jita jitan da ake yadawa bayan nadin sabbin makamai da gwamna Badaru yayi a jiya ...
Sun kara da cewa tuni har an garzaya da Honarabul Bashir Bape asibiti domin a duba lafiyarsa.
Dokar dai ta umarci masu Babura su rika haya a titinan cikin unguwanni kadai.
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci a Najeriya, ta yi tir da kashe-kashen da ya sake kunno kai a jihar Filato ...
Direbobin Keke Napep sun babbake ofishin VIO a Abuja
A dalilin haka suka fusta suka tottoshe hanyoyi tun daga Jabi har zuwa Karmo.
Kakakin rundunar Muhammad Shehu ya sanar da haka ranar Litini a Gusau.
Hukumar karbar haraji ta jihar ba masu shi damar zuwa su karbi abin su
Rundunar sojin Najeriya ta sanar cewa dakarun ta sun kashe ‘yan Boko Haram 15 .
Sauran kayan da suka kwato daga hannun barayin sun hada da motoci 6 da babura 16.