AMBALIYA: Mutum 328 sun kamu da cutar amai da gudawa a jihar Kebbi byAisha Yusufu October 24, 2020 0 Sannan wasu da suka warke sun kara kamuwa da cutar saboda rashin samun tsaftattacen ruwa.