Majalisar Kolin Musulunci ta sake rubuta wa Sufeto Janar da Shugaban SSS wasika kan kisan Musulmai
Amma kakakin ƴan sandan Enugu, Daniel Ekea, cewa ya yi ba zai yi magana har sai ya tabbatar da afkuwar ...
Amma kakakin ƴan sandan Enugu, Daniel Ekea, cewa ya yi ba zai yi magana har sai ya tabbatar da afkuwar ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jawabi ga ƴan kasa a ranar Alhamis inda ya yi kira ga masu zanga-zanga su ...
Yanzu mutum 2388 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 385 sun warke, 85 sun mutu.
Amma kuma kwamishinan Ilmin jihar Kano da rako Almajiran ya ce sai da aka hyi musu gwaji a Kano kafin ...
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Bayannan ya tunatar da mutane cewa yanzu jihar Kano na da manyan masarautu hudu ne ba kamar yadda aka sani ...
Ina rokon Allah ya kyauta, kuma ya kawo muna mafita ta alkhairi, amin.
‘Yan sanda na neman inda aka yi garkuwa da mai caccakar Ganduje
Amma kotu bata ikon haramta ƙungiya irin haka