BANKWANA DA 2022: Bibiyar Alƙawurran Da Buhari Ya Cika Da Waɗanda Ya Kasa Cikawa Tun Daga 2015
Ba ta karan kan 'yan Najeriya da ke ɗanɗana tsadar rayuwa da ƙuncin fatara da rashin tsaro ba, shi kan ...
Ba ta karan kan 'yan Najeriya da ke ɗanɗana tsadar rayuwa da ƙuncin fatara da rashin tsaro ba, shi kan ...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya zuba dala milyan 100 a kasuwar hada-hadar canji.
Kachikwu ya ce tun daga cikin watan Oktoba zuwa yau, a kullum Najeriya na yin asarar naira milyan 800 zuwa ...