Sanata Ahmed Babba-Kaita na Daura ya fice daga APCn Buhari ya koma PDP
Babba-Kaita ya canja sheka zuwa PDP ne ranar Laraba, saboda rashin jituwa da suke samu tsakanin sa da gwamnan jihar ...
Babba-Kaita ya canja sheka zuwa PDP ne ranar Laraba, saboda rashin jituwa da suke samu tsakanin sa da gwamnan jihar ...
Gwamantin Tarayya ta bada da ranakun Alhamis 30 ga Yuli da ranar Juma’a, 31 ga Yuli ranakun hutun Babbar Sallah.
Daga nan ya kalubalanci cire shi a Babbar Kotun Jihar Kano har zuwa Kotun Koli.
Ya sha alwashin cewa zai kare muradin APC ko da abin zai kai shi ga sadaukar da ran sa.