A gaggauta yi wa daliban jami’a da ’yan siyasa gwajin tu’ammali da muggan kwayoyi – Buba Marwa
Marwa ya kara jaddada wa gwamnan cewa akalla akwai mutum milyan 4.5 masu tu’ammali da kwaya da Jihar Lagos kadai.
Marwa ya kara jaddada wa gwamnan cewa akalla akwai mutum milyan 4.5 masu tu’ammali da kwaya da Jihar Lagos kadai.
Abiola ta yi kira ga mutane da su mara wa gwamnati baya ta hanyar tona asirin asibitocin dake aiki ba ...
Mutane da dama sun ce sojoji sun yi kisa a wannan wuri amma kuma babu wanda ya iya kawo gawar ...
Gwamnan ya ce dole sai an rage gawarwakin mutane a dakunan ajiye gawa a asibitocin da suke jihar domin samun ...
Mu rika nesa da juna, mu daina tarukka. Mu mai da hankali mu bi umarnin gwamnati.