KAI A WA, ƊANWAKE A OTEL: Zulum ya maida wa Jajeri na PDP martani, ya ce neman suna ya ke yi
Idan ba a manta ba, Jajeri ya ce kada Zulum a zaɓen gwamna a jihar Barno shine abu mafi sauki ...
Idan ba a manta ba, Jajeri ya ce kada Zulum a zaɓen gwamna a jihar Barno shine abu mafi sauki ...
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...
Sai dai tawagar sun tafi a lokaci da ban da ban ne. Tawagar gwamna sun isa garin Baga lafiya.
Abba-Jato ya ce a yanzu haka an bude gidan radiyo a garin Biu dake aiki a kullum a garin.
Sai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Sai Zulum ya ce idan aka rika gina musu gidaje, hakan zai sa su rika tashi daga sansanoni.
Matawalle ya fito da dokokin da sai namijin kwarai ne zai iya fito da su a karkashin gwamnatin siyasa.
Yadda Kwamandan Yaki da Boko Haram ya shirya dabdala kwanaki kadan bayan kashe manyan Sojoji