Masu rajin kare dimokradiyya sun yi raddi kan bai wa Kingibe lambar GCON
Kingibe shi ne mataimakin shugaban kasa na marigayi MKO Abiola
Kingibe shi ne mataimakin shugaban kasa na marigayi MKO Abiola
Duk abin da aka tambayi Kingibe sai yace bashi da masaniya a kai.
Ina tare da Buhari 100 bisa 100.