An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce aƙalla akwai tubabbun 'yan Boko Haram cike fal da sansani uku da ...
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce aƙalla akwai tubabbun 'yan Boko Haram cike fal da sansani uku da ...
An naɗa wannan muƙamin ne biyon bayan ƙudirorin da aka cimma a taron Kasashen Yankin Tafkin Chadi kan Makomar Kasar ...
Ya ce Zulum ya hau helikwafta, ya garzaya yankunan hudu duk ya ga irin barnar da aka yi masu.
Daga Damaturu zuwa Maiduguri kilomita 135 ne. Amma zirin da za a kira lahira-kusa bai fi tazarar kilomita 20 ba.
Ministan jinkai Sadiya Farouq ta bayyana cewa daga yanzu za a rika jefawa ƴan gudun hijra abinci ne daga sama.
Zulum ya ce da gangar sojoji suka far masa da su tozarta shi.
Ya gargade su da su maida hankali su je su yi aiki tukuru ko kuma ya dau mataki akan su.
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya garzaya wannan kauye na Gubio bayan samun labarin wannan hari da aka kai kauyen.
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, ta kafa dokar haramta wa jama'a kai ziyara a dukkan sansanonin masu gudun hijira ...
Amma kuma abin mamaki sai ya iske wata malama ita kadai tilo da na zaune tana jiran dalibai.