Korar Babachir ya wanke mu sal – Inji APC
Shugaban kwamitin dake shawartan shugaban kasa akan harkokin cin hanci Itse Sagay ya ce tun tuni ya kamata a kori ...
Shugaban kwamitin dake shawartan shugaban kasa akan harkokin cin hanci Itse Sagay ya ce tun tuni ya kamata a kori ...
An nada Boss Mustapha sabon sakataren gwamnatin Tarayya.
Kamata ya yi a ce tun ranar 8 Ga Mayu, 2017 ne ya karbi rahoton, amma sai Buhari ya tafi ...
suna nan a matsayin da suke na dakatar da su da akayi.
Yanzu dai hankulan ‘yan Najeriya ya karkata a kan jin sakamakon binciken wadannan manyan jami’an gwamnati da suka goga wa ...
An ba kwamitin kwanaki 14.
Yanzu dai ya amince ya bayyana a gaban kwamitin Sanata Shehu sani domin kare kansa.
Sanata Shehu Sani yace bayan wasika da kwamitin suka tura ma shi Babachir din sun sanar a gidajen jaridu 3 ...