SHARI’AR HARƘALLAR YI WA CIYAWA FITIKIN NAIRA MILIYAN 544: Kotu ta ƙi amincewa da shaidun da EFCC ta gabatar don a ɗaure Babachir Lawal
Don haka duk abin da mai shaida ya faɗa, shi ma faɗa masa aka yi, don haka ji-ta-ji-ta ce kawai. ...
Don haka duk abin da mai shaida ya faɗa, shi ma faɗa masa aka yi, don haka ji-ta-ji-ta ce kawai. ...
An sanar da mutuwar mai shari'ar cikin watan Agusta, a daidai lokacin da EFCC ke kokarin gayyatar wadanda za su ...
Amma dai idan har ana son yin nasara, to tabbas sai an sake yi wa APC garambawul.
Babu wata dokar da ta ce tilas sai Osinbajo ya gaji Buhari
An samu Babachir Lawal da satar kudade na ayyukan agajin gaggawa.
Shin wannan wace irin gwamnati ce? Wadannan wadanne irin mabiya ko magoya baya ne?
Ba mu amince da zaben fidda dan takara ta hanyar wakilai ba- Bangaren APC
Irin wannan rashin jituwa ya shafi kusan duk jihohin da APC ke mulki ne.
Ana yi masa tambayoyi a ofishin hukumar.
Sabon sakataren gwamnatin Tarayya ya ce Buhari mutum ne mai cika alkawari.