2023: MARTANIN BABACHIR GA EL-RUFAI: Kiristocin Arewa a fusace suke, duk Peter Obi za su bi
Daga nan ne kuma suka koma tafiya Peter Ob da yi masa yakin neman zaben a yankin arewa ga musamman ...
Daga nan ne kuma suka koma tafiya Peter Ob da yi masa yakin neman zaben a yankin arewa ga musamman ...
ba mu ce ya ari bakin su ya ci musu albasa ba, duk abinda Babachir ya faɗi na sa ra'ayin ...
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, David Babachir ya bayyana wasu dalilai da ya sa Kiristocin Arewa Kaf ɗin su za su ...
Su biyun duka sun lashi takobi ganin bayan wannan tafiya ta hanyar umartar kirisrocin yankin Arewa kaf kada su zaɓi ...
Mun gargaɗi APC kada su yi wannan ganganci na Muslim-Muslim amma suka yi mana kunnen uwar shegu suka tsaida musulmai ...
Gwamnonin da su ka kai wa Wike ziyara, sun je ne tare da wasu tsoffin gwamnonin PDP, inda a ranar ...
Lawal ya ce tsarin 'Muslim-Muslim' wata daɗaɗɗiyar ajanda ce ta ture Kiristoci daga mulkin ƙasar nan.
Sai dai kuma Ganduje ya maida masa da martanin cewa lallai Babachir ya shiga taitayin sa ya garkame bakin sa ...
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya gargaɗi tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Lawal Babachir ya iya wa bakin sa tun da wuri.
Don haka duk abin da mai shaida ya faɗa, shi ma faɗa masa aka yi, don haka ji-ta-ji-ta ce kawai. ...