MARTANIN APC GA BABACHIR: Faduwar Obi a zaben 2023 ya zautar Babachir, har yanzu a rude yake sai babatu kawai ya ke yi – APC
Babachir ya yi hira da manema labari inda ya yi ikirarin cewa Obi ne ya lashe zaben shugaban kasa ba ...
Babachir ya yi hira da manema labari inda ya yi ikirarin cewa Obi ne ya lashe zaben shugaban kasa ba ...
Daga nan ne kuma suka koma tafiya Peter Ob da yi masa yakin neman zaben a yankin arewa ga musamman ...
ba mu ce ya ari bakin su ya ci musu albasa ba, duk abinda Babachir ya faɗi na sa ra'ayin ...
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, David Babachir ya bayyana wasu dalilai da ya sa Kiristocin Arewa Kaf ɗin su za su ...
Su biyun duka sun lashi takobi ganin bayan wannan tafiya ta hanyar umartar kirisrocin yankin Arewa kaf kada su zaɓi ...
Mun gargaɗi APC kada su yi wannan ganganci na Muslim-Muslim amma suka yi mana kunnen uwar shegu suka tsaida musulmai ...
Gwamnonin da su ka kai wa Wike ziyara, sun je ne tare da wasu tsoffin gwamnonin PDP, inda a ranar ...
Lawal ya ce tsarin 'Muslim-Muslim' wata daɗaɗɗiyar ajanda ce ta ture Kiristoci daga mulkin ƙasar nan.
Sai dai kuma Ganduje ya maida masa da martanin cewa lallai Babachir ya shiga taitayin sa ya garkame bakin sa ...
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya gargaɗi tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Lawal Babachir ya iya wa bakin sa tun da wuri.