RIGIMAR DUNIYA DA MAI RAI AKE YI: ‘Babu zaɓaɓɓen shugaban ƙasa a Najeriya’ – Datti Baba-Ahmed
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa "Najeriya ba ta da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa.