RASHIN TSARO A ZAMFARA: Yadda mutanen Ɗansadau suka shafe watanni biyu ba a kai masu hari ba
Al'ummar Ɗansadau da ke cikin Ƙaramar Hukumar Maru sun yi bikin cika watanni biyu da ƙulla yarjejeniya da 'yan bindiga.