AZUMIN RAMADAN: Duk dan kasuwar da ya boye kaya a Kano, za mu fasa kanti da suto mu raba wa talakawa kayan –Muhuyi Magaji
Ya nuna damuwar cewa a lokacin korona masana’antu da dama ba su samu damar iya sarrafa kayayyaki musamman kayan masarufi ...
Ya nuna damuwar cewa a lokacin korona masana’antu da dama ba su samu damar iya sarrafa kayayyaki musamman kayan masarufi ...
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Mahukunta sun ce hakan ya zama dole a dalilin annobar coronavirus.
Mutanen jihar Barno sun kammala azumin kwana daya da gwamnan jihar Babagana Zulum ya yi kira ga da ayi.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Imamu Ibn Shihab Az-Zuhri da Imamu Al-Awza'i da Imamu Ahmad Ibn Hanbal duk sun yi watsi da wannan Hadisin.
wanda ya azumci ramadana kuma ya bi bayan sa da azumin kwanaki shida daga shawwal, to kamar, ya yi azumin ...
Gobe Talata ne za a yi sallar Eid-el Fitr a Najeriya.
Ya ce a dalilin haka za a yi wa Isma’il bulala 40 a bainar jama'a domin ya zama ma wasu ...
Ibadar I’itikafi A Kwanaki Goma Na Karshen Ramadana