RASHIN TSARO A KADUNA: AZMAN ya dakatar da aiki a filin jirgin saman Kaduna na wani lokaci
Kamfanin jirgin saman AZMAN air ya dakatar da tashi da sauka a filin jirgin saman Kaduna daga ranar Talata.
Kamfanin jirgin saman AZMAN air ya dakatar da tashi da sauka a filin jirgin saman Kaduna daga ranar Talata.
Hakan ya biyo bayan darewa fika-fikan jirgin AZMAN da shi Usman Adamu ranar juma'a.
Wannan al’amari ya jefa dukkan fasinjojin cikin jirgin a cikin rudani da kidimewa.