Dokar hana ibada a masallatai da coci-coci ta raba kawunan ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi
Dokar da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa, wadda ta hana gudanar da sallar Juma'a a masallatai da kuma ibada a ...
Dokar da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa, wadda ta hana gudanar da sallar Juma'a a masallatai da kuma ibada a ...
Yanzu Jihar Bauchi na da mutum 183 da suka kamu da cutar Coronavirus.
Jami’in hukumar Abubakar Jimoh ya sanar da haka ranar Asabar.