N-POWER: An dauki matasa 400,000 a karkashin Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu – Minista Sadiya
Gwamnatin Najeriya ta dauki matasa har 473,137 a karkashin Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu.
Gwamnatin Najeriya ta dauki matasa har 473,137 a karkashin Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta janye korar da ta yi wa kungiyoyin bayar da agaji guda biyu daga Arewa ...