KARIN ALBASHI: Ba mu yarda Buhari ya gindaya sharudda kafin ya yi kari ba – Kungiyar Kwadago
Ba mu yarda Buhari ya gindaya sharudda kafin ya yi kari ba
Ba mu yarda Buhari ya gindaya sharudda kafin ya yi kari ba
Shugaban NLC Ayuba Wabba da ULC Joe Ajaero suka sanar da haka wa manema labarai.
Kungiyoyin Ma’aikatan sun yi wannan barazanar ce yau a bukukuwan Ranar Ma’aikata, wato 1 Ga Mayu da ake yi a ...
Ayuba Wabba yace dole ne fa a kirkiro wata doka da zata kare irin wadannan mutanen.