Ba za a iya cire Shugabannin Tsaro a yanzu ba – Sakataren Gwamnati
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
Sam Ayokunle, ya yi kira ga ‘yan Najeriya su guji zaben masu neman hawa mukaman mulki ido rufe.