JA DA BAYA-BAYA BA TSORO BANE: Maikon harin zamu kakaba wa Iran takunkumi mai tsanani – Inji Trump byMohammed Lere June 22, 2019 0 A cewar Trump wannan shine babban dalilin da ya sa ya janye wannan hari.