Hasalallun sojoji sun banka wa wani gari wuta a Benuwai byAshafa Murnai April 19, 2018 An ce sojojin sun shafe awa biyu su na banka wa garin wuta kafin su fice.