RIGAKAFIN KORONA: Najeriya za ta karbi kwalaben ruwan maganin korona miliyan 16 a cikin Faburairu – NPHCDA
Ya ce Najeriya za ta karbi maganin 'AstraZeneca' saboda karancin maganin kamfanin Pfizer da ake yi yanzu a fadin duniya.