Zan biya mijina sadakin da ya biya a kaina don mu rabu – Uwargidan Ibrahim
Badamasi ya roki kotu da ta daga zaman shari'ar har sai Isyaku ya dawo daga Ummura.
Badamasi ya roki kotu da ta daga zaman shari'ar har sai Isyaku ya dawo daga Ummura.
An yi ta daukaka karar domin ganin hakan bai tabbata akanta ba amma ba ta sami nasara ba.