Kungiyar Hisbah ta kama mata 11 da laifin shirya auren mata ‘yan jinsi daya a Kano byAisha Yusufu December 18, 2018 0 Wannan abin mamakin ya faru ne a Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge.