Yadda Boko Haram su ka kashe matafiya bakwai kusa da garin mu – Mazauna Auno
Su na cikin tafiya ne a surkukin jeji motar ta lalace. Sai suka bude wa mutanen da ke ciki wuta.
Su na cikin tafiya ne a surkukin jeji motar ta lalace. Sai suka bude wa mutanen da ke ciki wuta.
Sai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Wannan titi daya da ya rage kuwa shi ne mashigar Maiduguri daga Kano, Jigawa, Bauchi da Yobe.
'yan sandan jihar Barno ta fadi cewa ba a rasa rai ko daya ba a harin da aka kai kauyen ...
Bani da cikakken bayanai kan harin domin har zuwa yanzu da muke magana daku maharan na nan a kauyen Auno ...