Makonni uku da sace Magajin Garin Daura har yanzu shiru
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Ogbe ya bayyana haka ne a yau a wurin Taron Shekara-shekara na Bincike da Tsare-tsaren Dabarun Noma na 2019.
Noma ya kamata matasa su runguma kafin su shiga siyasa
Minista ya ce manoma za su rika noma tumatir su na sayar wa masana’antar sarrafa tumatir irin ta Dangote.
Ministan Gona ya dora laifin fasakwaurin shinkafa kan tsarin safarar da ECOWAS ta gindaya
Ministan Ayyukan Gona Audu Ogbe ne ya bayyana hak da yake amsar bakuntar kungiyar matasa na GOTNI a Abuja.
Buhari ya ce wannan shiri na bunkasa noman shinkafa anyi sahi ne domin wadata kasa da abinci.
Wattana ya kara da cewa tabbas ya yi magana da Augu Ogbe, amma ya karkatar da hakikanin maganar da suka ...
Ministan Gona Audu Ogbe ne ya bayyana haka a Katsina ranar Lahadi da ta gabata.
Osinbajo Ya fadi Haka ne a wani taron wayar da kai da akayi a Abuja