Gwamnatin jihar Kaduna za ta je kotu da Audu Maikori byAisha Yusufu March 4, 2017 0 El-Rufa' I ya ce bayan an gudanar da bincike akan hakan gwamnati ta maka Maikori a kotu.