MUSABBABIN HATSARIN MUTUWAR JANAR ATTAHIRU: Hukumar Bincike ta miƙa bayanai 27 Ga Babban Hafsan Sojojin Sama
Bayan rasuwar ta su, an umarci Hukumar AIB, wato 'Accident Intelligence Bureau' ta gano musabbabin hatsarin.
Bayan rasuwar ta su, an umarci Hukumar AIB, wato 'Accident Intelligence Bureau' ta gano musabbabin hatsarin.
Yanzu ku duba ku gani, kafin zuwan APC jam'iyyar ta yi ta kurin cewa zata saka ƙafar wando ɗaya da ...
Jaridar PR Nigeria ta yi nazarin wasu damarai guda biyar wanda sune dai ke bisa layin zama Babban Hafsan Sojojin ...
Ire-iren kalaman da yan Najeriya suka rika yi kenan a shafukan yanar gizo domin nuna rashin jin dadin su kan ...
Attahiru ya rasu tare da wasu manyan hafsoshin sojoji da kuma matukan jirgin baki daya a ranar Juma'a, a Kaduna.
Attahiru ya rasu a garin Kaduna bayan bayan jirgin da ya ke ciki tare da wasu manyan sojoji ta yi ...
Rahotanni daga PRNigeria ya nuna cewa babban hafsan sojojin Najeriya, Ibrahim Attahiru ya rasu a hadarin jirgin sama a Kaduna ...
A ranar Litinin ce Attahiru ya bayyana a gaban kwamitin binciken, bayan a baya ya kasa bayyana a gayyatar farko ...
Tuni dai Majalisar Tarayya ta kafa Kwamitin Binciken wadanda su ka yi wa biliyoyin dalolin kudaden makamai luguden wuta
Batun garkuwa da mutane da hare-haren ’yan bindiga kuwa har yanzu ana ci gaba da fama da shi a Arewa ...