Kira da a maida shirin inshorar lafiya dole ga kowani dan kasa- Attahiru Ibrahim
Ya ce hukumar za ta hukunta duk ma'aikacin inshoran da takama da laifin cin hanci da rashawa.
Ya ce hukumar za ta hukunta duk ma'aikacin inshoran da takama da laifin cin hanci da rashawa.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya dakatar da shugaban hukumar inshorar ...