RADDIN FADAR SHUGABAN ƘASA KAN ATIKU: ‘Shi fa Atiku so ya yi ƙasar nan ta dagule, bai so aka daƙile yunƙurin tarwatsa Najeriya ba’
Ya ce ai kamata ya yi Atiku ya fara gargaɗin gungun 'yan ta-kifen da suka riƙa kwasar kayan jama'a Kano, ...
Ya ce ai kamata ya yi Atiku ya fara gargaɗin gungun 'yan ta-kifen da suka riƙa kwasar kayan jama'a Kano, ...
"Duk duniya haka kafafen yaɗa labarai su ka buga Umahi ya ce a wancan lokacin, har ma da kafafen yaɗa ...
Idan takalmin Najeriya sun fi ƙarfin Baba Emilokan, sai ya sauka kawai, domin da asara ai gara gidadanci. Najeriya ba ...
Tinubu ya naɗa Matawalle Ƙaramin Ministan Tsaro, duk kuwa da cewa EFCC na binciken sa kan zargin waskewa da Naira ...
Ɓangarorin uku sun yi wa Obi rubdugun cewa ya kasa kawo hujjoji a dukkan bayanan rashin cancantar Tinubu da ya ...
Wannan na'urar dai INEC ta rattaba su a dukkan rumfunan zaɓe sama da 176,000 a faɗin ƙasar nan, lokacin zaɓen ...
Amma da ya ke yanke hukunci, Mai Shari'a James Omotosho ya kori ƙarar tare da kiran ta shirme da shiriritar ...
Ya ce INEC ce kawai ta ke da wannan hurumin, idan ta ga dama ta yi, idan kuma ba ta ...
Tambayar da kawai mutane ke yi a batun masu neman shugabancin ƙasa, ita ce shin ne ɗan takara wane ya ...
Ya ce yin hakan zai sauƙaƙa wa jama'a ƙuncin rayuwar da ƙarancin kuɗaɗe ta haifar masu, musamman a yankunan karkara.