YAJIN AIKI: Kungiyar Dalibai (NANS) za ta yi wa Gwamnatin Tarayya da ASUU bore a ranar 7 Ga Janairu
Shugaban NANS na Kasa, Daniel Akpan ne ya bayyana haka a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi.
Shugaban NANS na Kasa, Daniel Akpan ne ya bayyana haka a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi.
Shugaban kungiyar Usman Dutse ya sanar da haka da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Talata a Legas.
Ta bada wa’adi na kwanaki 21 ko dai a magance matsalolin ko kuma duk su tafi yajin aiki.
kungiyar ASUP reshen Kwalejin Kaduna ta shiga yajin aikin ne don rashin biyan tarin bukatunsu da hukumar makarantan ta kasa ...
A Kaduna kuma, Kwalejin ta ce kowani dalibi ya zo makaranta domin cigaba da karatunsa.