Masana’antun Najeriya hudu za su fara sarrafa madara byAshafa Murnai September 20, 2019 0 Ya ce a gandun akwai akalla iyalan makiyaya masu kula da su har 700 a fili mai fadin eka 31,000.