An kafa doka da zai kare yara kanana daga kamuwa da cutar makanta
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
itin za ta bada magugunan da za su taimakawa marasa lafiya da garkuwan jikinsu ta yi rauni
Cutar na fito wa ne kamar kwantsa a idanuwar mutum wanda idan ba a dauki mataki akansa da wuri ba ...
Najeriya ta na daga cikin jerin kasashen da suke da yawan mutanen da ke dauke da cutar Kanjamau.
Cutar dajin da ke kama nono na kama nonon maza da mata kuma yana daya daga cikin cututtukan da ke ...
Abubuwan da aka gyara a asibitin sun hada da Karo gadaje, samarda ruwan famfo, wadata asibitin da magunguna da dai ...
Wasu dake fama da cutar sun fadi irin wahalhalun da suke fuskanta saboda suna dauke da cutar;