Za ayi taron ma’aikatan jinya ta Kasashen Afrika ta Yamma a Najeriya
Za a tattauna ne a kan abubuwan da ya shafi kiwon lafiya da ayyukan ma'aikatan jinya da unguwar Zoma.